News

HALAYEN YAN MATAN SOCIAL MEDIA KASO 70%

Yamnata suna complain akan samarinsu basa kulawa dasu to su samari ai ba mahaukata bane

In kaji mace tace saurayinta yana kulawa da ita nufin ta fa saurayin da zai sa ta a gaba yayi ta kashe mata kudade yana mata dawainiya kamar bai san zafin kudaden ba ko kuma ba wahala yake yi ya samu ba

 

Mace idan kace mata kwana biyu bana ganinki online sai kayi sa’a ne ma zata ce maka data ne matsalanta wata sai kaga tana neman daura maka nauyin siya mata waya

 

Wata zaka ce mata tachi abinchi kuwa kawai sai ta fara magana maganar ka siya mata kaza ko shawarma wata zatayi status kamar tana cikin damuwa kana mata reply zata fara maka maganar bata da kudi

See also  Amfani 15 da ganyen itaciyar gwaiba Ko Goba, yake yi a jikin dan adam.

 

Gaba daya in kasan baka da kudi to kar ma ka fara cewa zaka wani bawa mace kulawa wlh ko kiranta ka fiyeyi don kaji yadda take kafin ta daga wata sai ta fara zaginka tace wannan ya chika takura

 

Kulawa a wajen wasu matan ka tanaji kudi kawai daga sun dan yi motsi ko yaya ne ka jikasu da kudi amma duk wani kiran wayarka da wani zuwa zanchenka da wani yi mata text duk na banza ne

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button