News

Amfani 15 na ɓaure ga lafiyar dan Adam

Shi dai ɓaure wani dan itace ne da yake da nasaba da durumi, sai dai ya dara durumi zaki nesa ba kusa ba.

 

An bankado sunadarai da ɓaure ya kunsa tare da cututtukan da yake kawar wa na jikin Dan Adam

Manyan sunadarai da wannan dan itace na ɓaure ya kunsa sun hadar da calcium, potassium da kuma fiber.

 

ga jerin cututtuka 15 da baure ke bayar da kariya a gare su tare da warkar da su.

 

1. Inganta karfin kashi

2. Kariya ga cututtukan mafitsara.

3. Kawar da cututtukan makogoro

Kiwon Lafiya: Amfani 15 na ɓaure ga lafiyar dan Adam

See also  Tamzin Outhwaite Head Injury Video (Tamzin Outhwaite Head Injury Accident)

4. Ganyen ɓaure yana kawar da cututtukan zuciya

5. Kariya ga ciwon daji (kansa)

6. Tsari ga ciwon sukari.

7. Cutar han jini

8. Inganta lafiyar iyalai wajen saduwa.

9. Tarin Asma da tarin fuka

10. Ciwon kunne

11. Zazzabi

12 Maruru

13. Inganta karfin gani na idanu

14. Kawar da cututtukan da ake dauka ta hanyar saduwa.

15 Narkar da daskararren maiko na jikin dan Adam.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button