kannywood
Za’a Rufe Dandalin TikTok A Nigeria

An dade ana kirayekiraye da fatan ganin an rufe dandalin sada zumunta na tiktok wanda mu a arewa ya zama dandalin yada badala da barar da mutunci.
Magana har gurin Fantami taje na batun a rushe tiktok din ko a saka masa ka’idoji da dokoki da suka yi daidai da Al’ada da Addinin mu.
Kalli Cikakken Video Anan.