kannywood
Daddy Hikima (ABALE) Ya Samu Karaya A Hannunsa.

mun samu labarin jarumi Dady Hikima ya gamu da tsautsayi na karaya a hannunsa a yayin daukar shirinsa Mai dogon zango na sanda.
Ga masu kallon shirin mai dogon zango sun san yadda jarumin ke kokari kamar ba gobe wajen gani yayi abin da ya kayatar da yan kallo uba da shirin shirine da ya dandaganci irin fannin da ya fi kwarewa wato na dake dake da fadace fadace, wanda ya kasance jarumin da ke jagarocin shirin da yake fuskantar matsaloli ga Soyayyar sa da budurwar sa.
Shirin na sanda ya-samu karbuwa a gurin yan kallo inda cikin kankanin lokaci ds fara haska shirin sama da mutane 500k kebin shirin a kowa e sati wanda yanzu haka yake tsaka da haska shirin zango na uku, da fatan Allah ya bashi lafiva