News

Na kammala karatun digiri amma yanzu ina sayar da soyayyen nama, Kuma Ina dako.

Wani matashi mai suna Dwomoh Emmanuel, wanda ya karanci kididdiga a jami’ar ya bayyana yadda rayuwa ta sauya masa tsare-tsare

A wani faifan bidiyo da ya wallafa a shafinsa na TikTok, an ga matashin dauke da wani katon buhun kaya tare da soya nama

Anga bidiyon matashin a dandalin TikTok yana nuna yadda yake rayuwa ya sha bamban da digirinsa na jami’a.

Faifan bidiyo ya nuna shi dauke da kaya yana sayar da soyayyen kaza a wani shago domin gudanar da rayuwar sa.

Kalli Video din anan

See also  TARIHIN MARIGAYI KAURAN KATSINA ALH. NUHU ABDULKADIR.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button