kannywood
Umar M Shareef – La Ilaha Illallah

Babban mawakin Nan Wanda ke Masana’antar Kannywood Umar M Shareef Ya Fitar Da Sabuwar Wakarsa mai Suna La Ilaha Illallah Ya Saketa Kwanakin Baya Wacce Yayita Ga Shugaban Halitta Annabi Muhammad (S.A.W).