kannywood

Jaruma Nafisa Abdullah Ta Yabi Wani Matashi Dake Raba Kayan Karatu Domin Ta.

Shankoko daukar rai in ji Hausawa Mun sha jin labarai na abubuwan ban Al’ajabi da mutane keyi dan nuna soyayyar su ga yan film ko yan siyasa musamman ma dai yan film din kuma mata jarumai irin su Momy Gombe Maryam Yahaya Fati muhd Adam A Zango Nura M Inuwa Umar m shareef da Sauran su, Jaruman sun sha cin karo da masu nuna musu abubuwan ban mamaki sabo da soyayya musamman ma Maryam Yahaya da har da wanda yasha fiya-fiya saboda kawai kawai yazo bai samu ganin ta ba.

Haka zalika akwai wanda ya yanke jiki ya fadi
sa’ilin da yayi ido biyu da Adam A Zango Da sauran Abubuwan ban mamaki da suka faru masu kama da wannan daga yan kallo ga wayan da suke kauna cikin masu harkar nishadi.

See also  Hoton Free Wedding Picture Ummi Rahab

Shiko wannan wani matashi dan jahar Bauchi mai suna AA Asheer da ke matukar kaunar jarumar shirya fina-finai Nafisat Abdullahi ya zo da wani sabon salon nuna soyayya shi ba kuka ya yi ba bai niki gari- ya zo kano ko kaduna ko jos ganin ta ba bai sha fiya-fiya ba haka zalika bai zana sunanta a jikin shi ko a rigar sa ba hotunan ta ya ke bugawa a jikin littattafai da kayan karatu da jakunkunan makaranta da sauran su yana rabawa.

Gadai cikakken Video dinnan a kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button