kannywood
Na Wanke Pant Da Breziya Na Jurumai Mata – Nabraska

Wani tsakuren hira da aka yi da mustapha Nabraska A gidan talabijin na Arewa 24 cikin shirin gari ya waye ya nuna jarumi Mustapha nabraska yana amsa tambayoyi inda a cikin hirar yake bayyana irin wahalhalun da jarumin yasha kafin yakai matakin da yake kai a yanzu.
Dan wasan ya bayyana cewa ya kasance a da bashi da wata daraja sai ai masa aike mai muhimmanci sai na aiken siyo sigari kana ya kara da bayyana cewa yayiwa jarumai wanki ya wankewa mamyan jarumai mata biraiziyoyi.